Yadda Zaka Samu Kyautar Data Da Katin MTN Ko Airtel 2023

Mutane Da Yawa Suna Fuskantar Matsaloli Na Mayaudara A Yanar Gizo, Inda Zaka Aga Ance Maka Ana Bada Kyautar Data Ko Kati Amma Ba Haka Bane Gaskiya. Yau Munyi Bincike Akan Wani Shafi Na Musamman Da Tabbas Suna Bada Kyautar Data Da Kati Matukar Ka Bi Dokokinsu. Dokokin Nasu Ba Wahala, In Dai Zaka Tsaya Cikin Sauki Zaka Ringa Samun Data Fiye Da 2GB Kowane Rana.

Hatta Masu Bincike Da Dakatar Da Munanan Ayyukan Yanar Gizo Wato Cyberexploit Sun Tabbatar Da Ingancinsu. Anan Rubutun Zaka Koyi Yadda Zaka Ringa Samu Da Kuma Yadda Ake Loading Na Data Card Din Idan Baka Iya Ba.

First Step

Da Farko Dole Ya Kasance Kana WhatsApp, Zaka Iya Karbar Message A WhatsApp Kamar Haka; Ana Yawan Tura Irin Wadannan Sakwannin Amma Wannan Shine Nasu. Idan Ba’a Tura Maka Ba Zaka Zuwa Kasa Ka Danna Button Inda Aka Rubuta ‘Get Offer’.

Second Step

Bayan Ka Kalli Sakon Zaka Iya Turawa, Zaka Iya Shiga Kai Tsaye, Idan Ka Danna, Kaika Wannan Shafin Inda Zaka Kalli Anyi Maka Barka Da Zuwa, Zaka Kalli Data Cards Da Kuma Airtime Cards Da Suke Kai.

Advertisements

Idan Ka Sauka Zuwa Kasa Zaka Kallesu, Amma Ba Wannan Bane. Wannan Wanda Akayi Updating Ne, Zaka Iya Gwada Su. Abinda Zaka Yi Kawai Shine Ka Sauka Kasa Da Kanka Kayi Generating Ta Hanyar Zabin Abinda Kakeso.

Third Step

Zaka Zabi Data Offers Da Kake So Su Turo Data Card Ko Airtime, 1gb Ko 1.5gb Da Sauransu. Akwai Zabuka Da Zaka Zaba, Mutane Da Yawa Suna Tura Request, Wadanda Akafi Turawa Shi Ake Samu.

Fourth Step

A Mataki Na Hudu Kuma Za’a Nuna Maka Inda Kaima Zaka Turawa Wasu Mutanen Ta WhatsApp. Zaka Turawa Adadin Groups Da Suke Bukata Da Kuma Mutanen Da Suke Bukata.

Final Step – Kyautar Data

Bayan Ka Gama Sharing Kamar Yadda Suka Fada Sai Ka Sake Refresh Ka Jira Time Ya Buga, Zai Nuna Maka Daga Minti Biyar Zuwa Kasa Zasu Canja. Anan Sai Kayi Hanzari Ka Saka Katin Da Suka Tura.

Advertisements

Idan Baka Sharing A WhatsApp Bazai Bude Maka Ba, Shiyasa Yana Da Kyau Ka Karanta Dokokinsu Sossai.

Recommended: Top 10 Money-Making Apps In Nigeria 2023.

Ribar Me Suke Samu?

Kyautar Data

Tambayar Da Mutane Da Yawa Sukeyi Kenan? Su Kuma Ribar Me Suke Samu Da Suke Rabawa Mutane Kati Da Data Da Yawa Haka?

Suna Samun Riba Ne Ta Hanyar Tallata Kayayyaki Da Wasu Shafuka (Products And Services). Da Kudaden Da Suke Samu Suke Raba Wasu Kaso Suna Wadannan Abubuwa Ta Yadda Kowa Ma Zai Samu.

Advertisements
Get Offer

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *