Ingarman Namiji Is A Romantic Hausa Novel Which Is Written By 3 Actors In the Hausa Language. You Can Now Download And Read Ingarman Namiji Hausa Novel For Free On Your Phone.
Download Ingarman Namiji NovelAbabban Filin Jirgin Saman Mlm Aminu Kano Fasin Jojine Ke Saukowa Daga Jirgin Kowanne Jayeda Jakkar Kasanya..daga Gefe Nahango Wasu Jibga Jibgan Sojojine Tsaitsaye Kowanne Da Bindigarsa Kamar Masu Jiran Yak’i.
Wani Natashin Saurayine Kesaukowa Cikin Isa Da Tak’ama Tafiya Yakeyi Cikin Takon Irinna K’ak’k’arfan Namuji Farineshi Tassss Gashi Kyakkyawa Nagaban Kwatance Dan Karamun Bakinsa Yamotsa Tareda Yamutsa Kyakkyawar Fuskarsa Yace Ahmad Kunkiyi Magana Da Abba Kuwa ? Yafada Cikin Sweet Voice Dinsa.. No Shinake K’ok’arin Kira Tin D’azu Amma Baya Tafiya Bansan Miye Matsalar Ba..jiyowanayi Dan Ganin Waye Wannan Ahmad D’in Domin Kodajin Yadda Yake Fidda Zance Cikin Kalama Da Nutsuwa Abun Gwanin Sha,awa.
Masha Allah nafada alokacin Dana ganshi domin shima d’in kyakkyawa ne ba garya sedai shi Ahmad ba fari bane Kuma baza,a kirashi bak’i ba fatarsa Kuma wani irin shek’i takeyi na ban mmki.
Takowa yayi har inda Wannan saurayin yake tareda dafa kafadarsa Yana fad’in yawwa Yama shiga tareda Kara wayar akunne. Cikin sauri d’aya saurayin yakarbe wayar tareda fadar hello abbahhh yaja sunnan cikin shauk’i dafarin cikin shakar iskar kasarsa ta haihuwa…d’aya bangaren Abba ya,amsa tareda fad’in SADEEQ gamasu d’aukarkunan sunzo munyi magana da YAZEED kaji son.
Lunshe fararen idanuwansa yayi kana yace ok Abba tareda yanke wayar Yana mikawa Ahmad abarsa kana yajuya yana fuskantar jirgin bega kowaba numfasawa yayi kamun yadube Ahmad yace miyasa be fitoba? Kamun Ahmad yayi magana sukaga yasawo kafa d’aya awajen matakalar jirgin kamun yasauko data biyu yafito gaba daya Yana tako cikin kuzari da izza.
Kallo duk suka bishi dashi kamun ya,Ida k’arasowa kawai suka rankaya zuwa inda sukaga dandazon sojoji na dunfarosu motoci akalla sunkai 15 sukazo d’aukarsu Amma mota daya suka shiga suduka ukku saurankuma sojojin suka shiga sukad’au hanya.
Seda suka d’au hanya kamun sadeeq yakallin wannan daya fito daga baya yace yoshe kakira Abba YAZEED? D’agowa yayi yakalli sadeeq da mayatattun idanuwansa yawatsamai su kana yamayardasu ya lumshe batareda yace komaiba.
Nikam Ai Dask’arewa Nayi Ina Kallan Kyau Zaharaninshi Domun Kuwa Tsakanin Sadeeq, Ahmad, Yazeed Narasa Wanne Yafi Wani Kyau Aji Izza Tak’ama Hutu Dakuma Jarumta.
Asalinsu…
Family d’aya ne gabaki d’ayansu yarane sa,annin juna Wanda bazasu wuce shekaru 28 ba zuwa 30 Kuma akwai shakuwa me tarin yawa tsakaninsu
Iyayensu Su Hudu Ne Agun Nasu Iyayen Alh.ali Shene Babba Wato Abba Kuma Shine Mahaifin Ahmad Y’ay’ansa 4 Ne Akwai Sameer Da Salman Se Auta Fauza..se Alh.aminu Shike Binsa Kuma Shine Mahaifin Yazeed Shine Kawai D’ansa Dagashi Bekara Haihuwaba..se Ummyy Itace Kanwarsu Kuma Itace Mahai Fiyar Sadeeq Itama Yaranta 2 Sadeeq Da Siyamah.. Se Auta Alh.zayyan Shiko Yaranshi Ukku Duka Mata. Anty Khadi Anty Lele Se Sumayya.
Sadeeq Shine Aka Farahaifa A Family Yanada Kwana 8 Aduniya Aka Haifi Yazeed Shiko Yanada Wata Daya Aka Haifi Ahmad Dukansu Suntaso Cikin Soyayyar Iyayensu Da Kaunar Junansu Basasan Abunda Ze Taba Wani Daga Cikinsu.
You Can Also Download Gidan Uncle Hausa Novel.
Ahmad mutinne me hakuri da nutsuwa idan kaga Ahmad na fada to d’aya daga cikin yan,uwansa aka tab’a… sadeeq kuwa mutinne mesan Wasa da raha barkwanci da sauransu..Sabanin YAZEED da yakeda zuciya da zafin Rai Kuma bayasan raini ko kad’an.
Dukansu miskilaine Amma Ahmad da yazeed sufi zama asalin miskilai musamman yazeed…ahakan sukayi karatunsu harsuka Gama sa,annanne kowanne yazab’i karatun dayakeso Amma ganinn cewa yazeed soja yakeso yasa dukansu suka karanci sojan tareda goyon bayan iyayensu inda sadeeq dakesan yayi Dr seya fito a Dr cikin sojojin..
Cigaban Labarin…
Awani tabkeken gida suka tsaya aka bud’emusu Gert sukadanna hancin motarsu ciki gidan katone nagaske pert 5 ne agidan 3 na iyayensu daya na samarin gidan daya Kuma na kakannisu.
Dukan mutanen gidan sunfito tarban yaran nasu cikin faren cikin suke cikin ahlinsu gabaki d’aya suka ran Kaya zuwa shashen abba domin dukansu anan suka taso. Gun jajiya mama.
Bayan sun huta anyi gaishe2 suka tashi sukunufi pert dinsu..
Ashagon tela nahango wasu yammata tsaye su biyu se haya Niya ketashi ga,alama fadane akeyi ko wani,abun ke faruwa awurin,.
Karasawa Nayi Ina Mmkin Wannan Abun.
Karasawana yayi dededa wankawa wani saurayi nari da d’aya budurwar tayi jikinta ko,Ina rawa yakeyi Kamar an jona Mata lartanki daya budurwar kuwa se rek’eta takeyi sukuma mutannan wurin nafadar tayi Dede.
D’agowa Tayi Ta Kwace Hannunta Daga Rikonda D’ayar Tayi Mata.
Masha Allah Watafarakallah Bi Ahasanil Haliqeen,
Hak’ik’a Wannan Duk Inda Ake Neman Kyakkyawa Tazarta Nan.
Kalon Mutumin Data Mara Tayi Cikin Fushi Da Tsiwa Tace Kayi Ganganci Kai Hannuka Jikina Kasani Bako Wacce Mace Bace Marar Tabiyya Irinka Wlh Wlh Wlh Sekayi Nadamar Tabanin Dakayi Banza Dan Akuya…tana Gama Fadar Hakan Tafigi Jakarta Tayi Waje Wadda Suke Tare Nabiyeda Ita Bata Tsaya Ko Inaba Se Office Din Jami,an Tsaro Cikin Kankanin Lokaci Tagama Abunda Zatayi Segayad’ai Yan Sandan Sun Biyosu Amotarsu.
Shagon Telannan Suka Dawo Babu Bata Lokaci Akayi Gaba Dashi Tareda Kulle Shagonsa.
Sannan Hankalin Yarinyar Yadawo Jikinta Tasauke Wani K’ak’k’arfan Ajiyar Zuciya Tana Fadar Nagama Da Wannan Matsalar Kuma..harara Amina Dasuke Tare Tawatsa Mata Tareda Cewa Seki San,abunda Zaki Gayawa Anty Khadi Wlh Dan Baruwana Domin Kinsan Abunda Tace..ido Budurwar Tazaro Tareda Murguda Baki Tace…….
Download the complete ingarman namiji novel to read more.